Duk da cewa gwamnatin Amurka takan nuna kanta a kan gaba a kokarin kare hakkin fadin albarkacin baki da kuma na yan jaridu a duniya, amma a aikace ita ce a gaba wajen take hakkin yan jaridu da makamancinsu a duniya.
Lambar Labari: 3483323 Ranar Watsawa : 2019/01/18
Hukumar radio ta talabijin ta kasar Iran ta kirayi hukumar tsaro ta FBI a kasar Amurka da ta saki Marzieh Hashemi da suke tsare da ita ba tare da wani laifi ba.
Lambar Labari: 3483317 Ranar Watsawa : 2019/01/16